
Advertise on podcast: ADPlusHausa | Podcast
Rating
5from
This podcast has
74 episodes
Language
EnglishPublisher
ADPlusHausa | PodcastExplicit
No
Date created
2022/10/12
Latest episode
2025/12/08
Average duration
89 min.
Release period
19 days
Description
Sashen podcast na Afrika 🎙 Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
Unlock ADPlusHausa | Podcast podcast Email contact info,
Listeners & Audience details
Email contact information
Direct podcast contact details

Listeners
Audience numbers & engagement insights

Audience details
Podcast Insights

Podcast episodes
Check latest episodes from ADPlusHausa | Podcast podcast
49 | YAƘIN ISRA'ILA DA IRAN DA KUMA NAHIYAR AFRICA | DR. RIYA'UDDEN ZUBAIR MAITAMA | BUK, KANO
2025/12/08
A WANNAN KASHI NA 49, MUN TATTAUNA YAKIN KWANAKI 12 TSAKANIN ISRA’ILA DA IRAN:
• ASALIN RIKICIN.
• TARIHIN KAFUWAR ISRA’ILA DA IRAN.
• YADDA DANGANTAKA TA DIFLOMASIYYA TA RIKIDE ZUWA GABA DA ADAWA.
• ME YA TAYAR DA RIKICIN YANZU.
• RAWAR KASASHEN YAMMA WAJEN TALLAFAWA ISRA’ILA.
• DA TASIRIN RIKICIN A NAHIYAR AFRIKA.
TARE DA BABBAN BAKO: DR. RIYA’UDDEEN ZUBAIR MAITAMA — ƘWARARRE A KIMIYYAR SIYASA DA SHA’ANIN MULKI, KUMA MALAMI A JAMI’AR BUK KANO.
SHIRIN NA CIKE DA BAYANAI MASU ZURFI DA FAHIMTAR ABUBUWAN DA KE FARUWA A DUNIYAR SIYASA.
#podcastclips #Hausa #duniya #siyasa
48 | WATA DA'AWAR SAI DA MUKABALA | IMAM ADAM IDIRS DUMI | KUNGIYAR KWARARRU MASU DA'AWA (PDM)
2025/12/01
TATTAUNAWA MAI ARMASHI KAN GWAGWARMAYAR DA’AWA GA WAƊANDA BA MUSULMI BA — MUSAMMAN KIRISTOCI DA MAGUZAWA.ZA MU BINCIKO NASARORI, ƘALUBALE, DA HAƊURRAN DA KE TATTARE DA WANNAN AIKI MAI MUHIMMANCI.BABBAN BAƘONMU A SHIRIN: SH. IMAM ADAM IDRIS DUMI, SHUGABAN ƘUNGIYAR ƘWARARRUN MASU DA’AWA, RESHEN JIHAR BAUCHI, WANDA YA SHAFE SHEKARU YANA GUDANAR DA WANNAN DA’AWAR CIKIN ƘWAREWA DA JAJIRCEWA.
47 | IZALA DAGA TUSHE (02) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA
2025/11/03
SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, DA KUMA BADA SHAIDA A KAN DALILIN RABUWAR IZALA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA.BATUTUWAN SHIRIN:
46 | IZALA DAGA TUSHE (01) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
2025/10/19
SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA.
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA PODCAST) ta hanyar aiko mana da emel a:
45 | NI DA SHEIKH INYAS | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
2025/09/01
#hausa #podcast #interview
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: [email protected]
44 | SHEKARA 3 A GIDAN YARI DA ABINDA YA FARU DA NI | DR. MUHAMMAD NAZIF YUNUS | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
2025/07/27
A KARO NA FARKO A KAFOFIN YADA LABARAI, LABARIN MALAMIN DA AKA TSARE A GIDAN YARI NA TSAWON SHEKARA 3 A KAN TUHUMAR BOKO HARAM, KUMA ZA KU JI ABINDA YA FARU DAGA BAKIN SA.
43 | ME YASA AKE YIWA AGENT KALLON MACUCI? | MUSTAHU SALISU MAIKAHO | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
2025/06/12
TATTAUNAWA A KAN AIKIN AGENT MATSALOLINSA DA HANYOYIN MAGANCE SU, DA KUMA ALAKAR AGENT DA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA NAJERIYA (NAHCON), TARE DA SHUGABAN KAMFANIN MAIKAHO TRAVEL AGENT, KANO.
42 | NA ROKI ALLAH SAMUN DAMAR ZUWA HAJJI KO UMRA KUNA NA SAMU | DR. KHIDIR BASHIR | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
2025/06/12
SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
41 | KUDIN HAJJI A 1982 NAIRA 7K NE | DR. KHIDIR BASHIR | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
2025/06/01
SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 25 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA
2025/03/29
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 24 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA
2025/03/29
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 23 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA
2025/03/29
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 22 | TARE DA ALARAMMA ISMA'IL BINYAMIN ABUBAKAR | ADPLUS HAUSA
2025/03/28
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 21 | TARE DA ALARAMMA ISMA'IL BINYAMIN ABUBAKAR | ADPLUS HAUSA
2025/03/28
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 20 | TARE DA ALARAMMA SAFWAN AMINU USMAN | ADPLUS HAUSA
2025/03/28
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
Podcast sponsorship advertising
Start advertising on ADPlusHausa | Podcast relevant audience podcasts
You may also like to advertise on these Podcasts

4.4371061566
The Megyn Kelly Show
SiriusXM

4.888901269
Fearless with Jason Whitlock
Blaze Podcast Network

4.8118931000
Mind Pump: Raw Fitness Truth
Sal Di Stefano, Adam Schafer, Justin Andrews, Doug Egge

4.8102131585
Tara Brach
Tara Brach

4.541561215
Something You Should Know
Mike Carruthers | OmniCast Media

4.513841343
Strictly Anonymous Confessions
Kathy Kay

4.8292781897
Fantasy Footballers - Fantasy Football Podcast
Fantasy Football

4.62382612
Football Weekly
The Guardian

4.45387666
Two Judgey Girls
Two Judgey Girls

3.8258501152
The Viall Files
Nick Viall