
Advertise on podcast: Hausa Tafseer
This podcast has
197 episodes
Publisher
IlmQSExplicit
No
Date created
2026/02/19
Latest episode
2026/11/14
Average duration
55 min.
Release period
6 days
Description
Tafseer and Meanings of the Glorious Qur'an in Hausa Language.
Podcast episodes
Check latest episodes from Hausa Tafseer podcast
Ali Imran: Lecture 124 - Prof. Sani R/Lemo
2026/11/14
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:
Darasi Na 124
[Surah Āli-ʿImrān:169,170]
{وَلَا تَحۡسَبَنَّ ٱلَّذِینَ قُتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَمۡوَ ٰتَۢاۚ بَلۡ أَحۡیَاۤءٌ عِندَ رَبِّهِمۡ یُرۡزَقُونَ (169فَرِحِینَ بِمَاۤ ءَاتَىٰهُمُ ٱللَّهُ مِن فَضۡلِهِۦ وَیَسۡتَبۡشِرُونَ بِٱلَّذِینَ لَمۡ یَلۡحَقُوا۟ بِهِم مِّنۡ خَلۡفِهِمۡ أَلَّا خَوۡفٌ عَلَیۡهِمۡ وَلَا هُمۡ یَحۡزَنُونَ }
[Surah Āli-ʿImrān: 170])
*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*
3-6-1448
13-11-2026
1. Ana samun shiga Aljanna ne da falalar Allah, shi aiki sababi ne.
2. Tabbatar da rayuwar Barzahu.
3. Bawa ya rika jin duk wata da yake ciki daga Allah take.
4. Sababin saukar ayar:
" الذين استجابوا لله والرسول من بعد ما أصابهم القرح...."
5. Maganar Ibnul Qayyim (R.H) a cikin "Zadul Ma'ad" game da abin da ya faru bayan yakin Uhudu.
6. Wadanda suka bi bayan mushrikai bayan an yi tsammanin dawowarsu.
7. Imani ba ya cika sai an amsa kiran Allah da na Manzon Allah.
8. Duk wanda ya karyata hadisan Manzon Allah (S.A.W) kafiri ne.
9. Shin dukkan mutane ake nufi a ayar?
10. Imani yana karuwa da raguwa.
Al-Ma’idah: Lecture 40 - Dr. Abubakar B/Kudu
2026/11/01
Tafsirul Qur'an
13 Jumada Al-Ula 1448
(24_10_2026)
Suratul Ma'idah aya ta 39_41 (Zama na Arba'in_40)
Tare da
Dr. Abubakar Muhammad Sani
Birnin Kudu
Daga Masallaci Sunnah
Bayan JIMSO
Birnin Kudu
Jihar Jigawa
Al-Ma’idah: Lecture 39 - Dr. Abubakar B/Kudu
2026/10/21
Tafsirul Qur'an
6 Jumada Al-Ula 1448
(17_10_2026)
Suratul Ma'idah aya ta 39_41 (Zama na Talatin da Tara_39)
Tare da
Dr. Abubakar Muhammad Sani
Birnin Kudu
Daga Masallaci Sunnah
Bayan JIMSO
Birnin Kudu
Jihar Jigawa
Ali Imran: Lecture 123 - Prof. Sani R/Lemo
2026/10/16
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:
Darasi Na 123
[Surah Āli-ʿImrān: 167,168,169]
{ وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167) ٱلَّذِینَ قَالُوا۟ لِإِخۡوَ ٰنِهِمۡ وَقَعَدُوا۟ لَوۡ أَطَاعُونَا مَا قُتِلُوا۟ۗ قُلۡ فَٱدۡرَءُوا۟ عَنۡ أَنفُسِكُمُ ٱلۡمَوۡتَ إِن كُنتُمۡ صَـٰدِقِینَ (168) وَلَا تَحۡسَبَنَّ ٱلَّذِینَ قُتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَمۡوَ ٰتَۢاۚ بَلۡ أَحۡیَاۤءٌ عِندَ رَبِّهِمۡ یُرۡزَقُونَ (169)
*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*
5-5-1448
16-10-2026
1. Maganar Ibnul Qayyim a cikin Zadul Ma'ad game da hikimar kaddarar da ke cikin bayyana matsayar munafukai a lokacin yakin Uhudu.
2. Maganar munafukai game da wadanda aka kashe daga cikin Muminai.
3. Wuraren da ake amfani da "lau" masu kyau sa akasinsu.
4. Sababin saukar ayar ولا تحسبن الذين قتلوا في سبيل الله أمواتا
5. Irin arzikin da Shahidai suke samu a wurin Ubangijinsu..
Al-Ma’idah: Lecture 38 - Dr. Abubakar B/Kudu
2026/10/10
Tafsirul Qur'an
28 Rabi'in Al-akhir 1448
(10_10_2026)
Suratul Ma'idah aya ta 35_40 (Zama na Talatin da Takwas_38)
Tare da
Dr. Abubakar Muhammad Sani
Birnin Kudu
Daga Masallaci Sunnah
Bayan JIMSO
Birnin Kudu
Jihar Jigawa
Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo
2026/10/10
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:
Darasi Na 122
[Surah Āli-ʿImrān: 166,167]
{ وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167)
*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*
27-4-1448
09-10-2026
1. Ayar ba ta kore kaddara.
2. Wasu daga cikin hikimomin da suka sa Allah ya jarrabci Muminai a Uhudu.
3. Yadda Malamai suka fassara kalmar "أو ادفعوا" .
4. Me ya sa ba a ambaci sunan wanda ya ce da munafukai ku fito ku yi yaki ba?
5. Abubuwan da suke bayyana munafuki.
6. Hikimar da ta sa Annabi (S.A.W) bai fito da munafukai ya hukunta su ba ya ci gaba da zama da su.
Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar
2026/10/03
Tafsir Surah Ṭā-Hā:
Darasi na 03
Tare da:
*Prof Bashir Aliyu Umar OON*
Surah Ṭā-Hā: Aya 17-39
Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala:
{ وَمَا تِلۡكَ بِیَمِینِكَ یَـٰمُوسَىٰ }
Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.
21/4/1448=
03/10/2026
Al-Ma’idah: Lecture 37 - Prof. Abubakar B/Kudu
2026/09/23
Tafsirul Qur'an
7 Rabi'in Al-akhir 1448
(19_9_2026)
Suratul Ma'idah aya ta 33_35 (Zama na Talatin da Bakwai_37)
Tare da
Dr. Abubakar Muhammad Sani
Birnin Kudu
Daga Masallaci Sunnah
Bayan JIMSO
Birnin Kudu
Jihar Jigawa
Surah Taha: Lecture 2 - Prof. Bashir Aliyu Umar
2026/09/20
Tafsir Surah Ṭā-Hā:
Darasi na 02
Tare da:
*Prof Bashir Aliyu Umar OON*
Surah Ṭā-Hā: Aya 9-16
Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala:
{ وَهَلۡ أَتَىٰكَ حَدِیثُ مُوسَىٰۤ }
Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.
7/4/1448=
19/09/2026
Ali Imran: Lecture 121 - Prof. Sani R/Lemo
2026/09/19
*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*
Darasi Na 121
[Surah Āli-ʿImrān: 165,166,167]
{ أَوَلَمَّاۤ أَصَـٰبَتۡكُم مُّصِیبَةࣱ قَدۡ أَصَبۡتُم مِّثۡلَیۡهَا قُلۡتُمۡ أَنَّىٰ هَـٰذَاۖ قُلۡ هُوَ مِنۡ عِندِ أَنفُسِكُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَیۡءࣲ قَدِیرࣱ }
{ وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167)
*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*
6-4-1448
18-09-2026
1. Wace nasara ce ninki biyu da Musulmi suka samu a kan kafirai?
2. Me ya sa Muminai suka yi mamakin abin da ya same su a Uhudu?
3. Duk abin da ya samu bawa na musiba, shi ya jowa wa kansa.
4. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Bada'iul Fawa'd" game da tasirin zunubai a kan musibar da take samun bayi.
5. Hikimar da ke cikin kin ambato laifin da sahabbai suka yi a ayar.
6. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Zadul Ma'ad" game rufe ayar da kaddarar Allah da kuma fadinsa "daga gareku ne" don raddi a kan Qadariyya da Jabariyya.
7. Wane irin izinin Allah ake nufi a ayar?
8. Daga cikin hikimomin da ya sa Allah ya jarrabci sahabbai a Uhudu.
9. Ilimin da ake nufi a ayar.
10. Hikimar da ke cikin salon yadda aka ambaci Muminai da yadda aka ambaci munafukai.
Surah Taha: Lecture 1 - Prof. Bashir Aliyu Umar
2026/09/12
Tafsir Surah Ṭā-Hā:
Darasi na 01
Tare da:
*Prof Bashir Aliyu Umar OON*
Surah Ṭā-Hā: Aya 1-8
Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala:
{ طه }{ مَاۤ أَنزَلۡنَا عَلَیۡكَ ٱلۡقُرۡءَانَ لِتَشۡقَىٰۤ }
Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.
30/3/1448=
12/09/2026
Ali Imran: Lecture 120 - Prof. Sani R/Lemo
2026/09/12
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:
Darasi Na 120
[Surah Āli-ʿImrān: 164]
{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }
*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*
29-3-1448
11-09-2026
1. Ci gaba da maganar Ibn Taimiyya (R.H) a cikin "Aljawabus Sahih" 5/138-142, game da ni'imar da Allah ya yi wa wannan al'umma ta aiko Annabi (S.A.W) da kamalar da Annabi yake da ita.
2. Hadarin dake cikin kirkirar bidi'a.
3. Kamar yadda ba a yadda da kari a cikin addini ba, hakanan ba a yadda da ragi a cikinsa ba.
4. Ci gaba da magana a kan yakin Uhud da mamakin sahabbai na musibar da ta same su.
Al-Ma’idah: Lecture 36 - Dr. Abubakar
2026/09/06
Tafsirul Qur'an
23 Rabi'in Awwal 1448
(05_9_2026)
Suratul Ma'idah aya ta 34_35 (Zama na Talatin da shida_36)
Tare da
Dr. Abubakar Muhammad Sani
Birnin Kudu
Daga Masallaci Sunnah
Bayan JIMSO
Birnin Kudu
Jihar Jigawa
Surah Maryam: Lecture 9 - Prof. Bashir Aliyu Umar
2026/09/06
Tafsirin Surah Maryam:
Darasi na 09
Tare da:
*Prof Bashir Aliyu Umar OON*
[Surah Maryam: 88-zuwa karshen surah]
Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala:
{ وَقَالُوا۟ ٱتَّخَذَ ٱلرَّحۡمَـٰنُ وَلَدࣰا }
Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.
23/3/1448=
05/09/2026
Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo
2026/09/04
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:
Darasi Na 119
[Surah Āli-ʿImrān: 164]
{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }
*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*
22-3-1448
04-09-2026
1. Abin da ake nufi da "Hikma" a cikin ayar.
2. Yadda Imam Malik (R.H) ya fassara kalmar "Hikma" da wajahin da malamai suka ba ta.
3. Maganar Ibn Rajab a kan haka.
4. Wurare shida da Allah (S.W.T) ya gwama ambaton Alƙur'ani da Sunnah a wuri guda.
5. Yadda ayoyin suka tabbatar da cewa, Sunnah wahayi ce daga Allah.
6. Annabawan da suka gabata ba iya littafin da aka aiko su da shi kawai aka ba su ba, su ma an ba su hikima.
7. Yadda masu inkarin sunnar Annabi suka ki samun daidaito a tsakanin su game da sha'anin ibada.
8. Maganar Ibn Taimiyya a cikin "Aljawabus Sahih" game da ni'imar da Allah ya yi wa wannan al'umma ta aiko Annabi (S.A.W) da kamalar da Annabi yake da ita.